{"version":"1.0","type":"rich","provider_name":"Acast","provider_url":"https://acast.com","height":250,"width":700,"html":"<iframe src=\"https://embed.acast.com/$/65671e1f77cca900123afbcd/667d846291bcf9d0d482301e?\" frameBorder=\"0\" width=\"700\" height=\"250\">","title":"Gudanar da Harkokin Ruwa da Kudi a Yankin Zinder, Nijar","thumbnail_width":200,"thumbnail_height":200,"thumbnail_url":"https://open-images.acast.com/shows/65671e1f77cca900123afbcd/1719501762710-c30ef44a2f6c3fe06c4946133c40bf2e.jpeg?height=200","description":"
Shirin kara saurin samun ruwa da tsabtace muhalli ga kowa da kowa, ASWA II, yana nufin tabbatar da cewa kowane yaro yana samun ruwan sha mai kyau da wuraren bahaya masu aminci. Wannan jerin fayafayan murya na dauke da labarin daga Nijar.  
Masu gabatarwar mu, matasa kwararru a harkokin ruwa, tsafta da tsabtace muhalli, suna tattaunawa da kwararru daga gwamnati da UNICEF kan darussan da aka koya. Ku gano yadda batutuwan da suka shafi ruwa ke da alaƙa da yanayi, daidaiton jinsi, abinci mai gina jiki, kudi da sauran fannoni da dama.  
Muna gode wa gwamnatin Netherlands da ta ba da damar wannan aiki ta hanyar shirin kara samun ruwa da tsabtace muhalli ga kowa da kowa ASWA II. Kuma muna gode muku da kuka saurare mu da kyau. 
","author_name":"IRC and UNICEF"}