{"version":"1.0","type":"rich","provider_name":"Acast","provider_url":"https://acast.com","height":250,"width":700,"html":"<iframe src=\"https://embed.acast.com/$/65671e1f77cca900123afbcd/667d838b482fca9c1b0b0f2a?\" frameBorder=\"0\" width=\"700\" height=\"250\">","title":"Fasahar Ruwa da Tsabta a Nijar: Hanyoyin Dakatar da Bahaya a Fili ","thumbnail_width":200,"thumbnail_height":200,"thumbnail_url":"https://open-images.acast.com/shows/65671e1f77cca900123afbcd/1719501638835-ea458fc94be76cd882825cce9e77ba8b.jpeg?height=200","description":"
Barkanmu da sake saduwa a cikin wannan shiri na zancen ruwa da tsabta ga kowa da kowa wato « podcasts ».  
Shirin namu a yau, zai leka a janhuriyar Niger inda za mu tattauna a kan fasahar da’irori game da harkokin ruwa da tsabta magmman fannin dakatar da ba haya a bayan gida (ATPC). 
Masu raurare, bari mu duba yadda al’amarin yake a kan mahimman cin wannan fasaha game da cimma gurin cigaba mai dorewa mai lamba 6. 
Da ku kwarrari ga cikin urwa da tsabta, da ku wadanda bak u da masaniya sosai a wannan fannin,  
Sai ku biyo mu ku sha labari !  
","author_name":"IRC and UNICEF"}