{"version":"1.0","type":"rich","provider_name":"Acast","provider_url":"https://acast.com","height":250,"width":700,"html":"<iframe src=\"https://embed.acast.com/$/6475c817bafa760011bf5d3f/6475d46497d3d300110a709c?\" frameBorder=\"0\" width=\"700\" height=\"250\"></iframe>","title":"Daga mahakar zinaria a arewacin Mali","thumbnail_width":200,"thumbnail_height":200,"thumbnail_url":"https://open-images.acast.com/shows/6475c817bafa760011bf5d3f/1685450051038-613afb3aad3d02b1a84bb02afd5e8ee2.jpeg?height=200","description":"<p>A da can, Moctar na cikin wayanda ke fitar da bakin haure zuwa iyakokin arewacin&nbsp; kasar Nijar. Amma dokar da gomnati ta gindaya, ita soke wanan aikin na Moctar. Domin samun wata hanyar rufa ma kan sa asiri, Moctar ya doshi mahakar zinaria da ke karkashin gungun yan Azawad, a kasar Mali, inda ya kwashe shekaru kamin ya dawo gida a 2019. Tun wanan lokacin, bai sake waywayen wanan mahakar ba sai bana, da wani muradi ya ja shi. Moctar zai kawo muna labarin yanda balaguron sa ya kasance</p><p><br></p>","author_name":"Aoife McCullough"}